Ayau Lahadi Shugaban Kasar Niger Muhammad Bazun YaZiyarci Sabon Shugaban Kasar Nigeria Wanda Akafisani Da Ahmad Bola Tinibu Domi Tattaunawa Abisa Sabon Tsarin Mulkin Kasar Ayayin Da Shugaban Kasar Niger Muhammad Bazun Yake Bayani Kan Yadda Zai Matukar Bada Gudun Mawa Musamma Wajan Yakida Cinhanci Da Rashawa A Nigeria Sai Dai Kamar Yadda Kukasani Tsohon Shugaban Kasar Nigeria General Muhammad Buhari Yakalubalanci Hakanne Ayayin Wani Kaddamar Da Zama A Villa
Post a Comment