Shugaban Jama,iyyar NNPP Umar Haruna Doguwa Yafara Yiwa Mutane Aikin Dayadace Abisa Alkawarin Da Yadauka Bisa Cewar Zaiyi Kokari dan Wajan Ganin Yayi Yaki Da Jahilci Dakuma Yakida Talauci Domin Rage Tsadar Rayuwa Da,ake Fama Dashi A Jahar Tasu Sannan Yakara Dacewa Aikin Jama,Iyyar NNPP Yanxu Akasomawa Mutane Sabida Nuna Amana Da Mutanan sukayi
Post a Comment