Ansamin Labari Mai Dadi Gameda Janye Tallafin Manfetur A Nigeria Daga Sabon Shugaban Kasar Nigeria Alhaji Ahmad Bola Tinibu Yace Zaici Gaba Da Tsananta Dokar Janye Tallafin Manfetur A Nigeria Badan Komai Ba Sabida Yadda Kasar Nigeria Tayi Asara Sosai Kuma Yakara Dacewa Wannan Dokar Tajanye Tallafin Manfetur Tananan Kuma Bagudu Baja Da Baya Amma Bayan Wannan Magana Da Mai Girma Alhaji Ahmad Bola Tinibu Yayi Ansamu wasu Daga Ciki Yan,jama,iyyar Adawa Sunyi Wani Sharshi Mai Ruwan Jurwaye.
Post a Comment