Labaran Gida Nigeria









Rikishi Yaballe Tskanin  Sabon Shugaban Kasar Nigeria Alhaji Ahmad Bola Tinibu Da kuma Sabon Governor Jahar Kano Eng. Abba Kabir Yusif Na Jama,iyyar NNPP Mai Alamar Kayan Marmari Yayinda Jama iyyar APC Ta Sabon Shugaban Kasar Nigeria Tayi Jankunne Wa Sabon Governor Jahar Kano Abba Kabir Yusif Na Jama iyyar NNPP Wato Abba Gia Gida Gami Da Yadda Yake Rusa Gine Gine Na Mutan Jahar Kano Wanda Hakanne Yajawo cecekuce A Tsakninsu Kuma Yan Majalissu Tarayya Basuyi Kasa A Guwa ba Domin Dakatar Da Alhaji Ahmad Bola Tinibu Domin Kuwa Sungawa Bola Tinibu Cewa Hurumin Jaha Baishafeshi Ba Face Nakasa.

Post a Comment

Previous Post Next Post