Shugaban Kasar Nigeria Alhaji Ahmad Bola Tinibu Ya Umarci Governor Jahar Kano Abba Kabir Yusif Akan Fara Ayyukan Da Akayuwa Mutane Kafin Zabe Wanda Hakan Yajawo Farincikin Al,ummar Jahar Kano Dana Kasa Baki Daya Kuma Babban Abun Alfa Harin Abba Kabir Yusif Yafara Aikin Takan Samar Da Aikin yi Dakuma Bangaran Ilimi.
Post a Comment